Ƙungiyar Mata Musulmi a Najeriya (FOMWAN), ta kafa makarantun 147 a jihohi 36 da babban birnin tarayya, Abuja. Shugabar Kwamitin Ilimi ta FOMWAN, Lateefa Durosinmi ce...