Daga Ibraheem El-Tafseer Ministan Abuja Nyesom Wike ya soke ikon mallakar filayen ɗan takarar shugaban Najeriya a jam’iyyar LP, Mista Peter Obi da na tsohon gwamnan...
Mista Olusade Adesola, babban sakataren babban birnin tarayya Abuja, ya ce hukumar babban birnin tarayya Abuja za ta ci gaba da ruguza gine-ginen da aka gina...