Tag: Faransa ci

  • Tarihin Hadiza Aliyu Gabon

    Tarihin Hadiza Aliyu Gabon

    Hadiza Aliyu, wacce kuma aka fi sani da Hadiza Gabon,an haife ta a ranar 1 ga watan Yunin 1989 a Libreville, Gabon. Ita ce ‘yar babban jigo, Malam Aliyu. Hadiza Aliyu ‘yar asalin ƙasar Gabon ce a bangaren mahaifinta, kuma asalin Fulani daga jihar Adamawa a Najeriya a bangaren mahaifiyarta. Hadiza Aliyu ta yi makarantar…