Tag: Daji
-
Gobarar daji ta halaka mutane sama da 51 a Chile
Daga Ibraheem El-Tafseer Hukumomin yankin Valparaíso na ƙasar Chile sun ce aƙalla mutane 51 ne suka mutu sakamakon gobarar dajin da ta tashi a yankin. Shugaban ƙasar, Gabriel Boric ya ayyana dokar ta-ɓaci, sannan ya ce zai yi “duk abin da ya dace” don magance matsalar. An yi amanna cewa wannan ce gobarar daji mafi…
-
Kwanaki tara gobarar daji na ci gaba da bazuwa a Girka
Wata gobarar dajin da ta shafe kwanaki tara tana ci a gandun dajin Dadia da ke arewa maso gabashin ƙasar Girka, wani babban wurin tsugunar da tsuntsayen Turawa, na ci gaba da bazuwa, in ji ma’aikatan kashe gobara a ranar Litinin. Kakakin hukumar kashe gobara ya shaidawa kamfanin dillancin labaran AFP cewa har yanzu gobarar…