Tag: Cin zarafi ne
-
Cin zarafi ne, canza wa yara halittar fata – Likitan fata
Dakta Olufolakemi Cole-Adeife, mashawarcin likitan fata, ya bayyana cewa , canza fatar yara a matsayin cin zarafin yara da ke iya lalata gaɓoɓin cikinsu. Misis Cole-Adeife, memba a ƙungiyar likitocin fata ta Najeriya da ke Legas, ta bayyana hakan a wata hira da ta yi da Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya ranar Asabar. Ta ce aikin…