Daga Ibraheem El-Tafseer Bayanan masu amfani da X da kamfanin ke shirin tattarawa sun haɗa da na hotunan fuskokinsu domin sabunta tsare-tsarensa na ba da kariya....