Tag: Bautar ƙasa
-
An binne ‘yar bautan ƙasar da ta mutu a haɗarin jirgin kasa a Legas
An binne gawar Oreoluwa Aina, ‘yar shekara 28 mai yiwa ƙasa hidima da hatsarin jirgin ƙasa da motar Bus ta BRT ta rutsa da ita a Legas, haɗarin da ya afku a ranar Alhamis, 9 ga watan Maris. Oreoluwa na cikin mutane shida da aka tabbatar sun mutu bayan da jirgin ƙasa ya murƙushe wata…