Tag: Baran baran
-
Cire tallafin mai: An tashi baran-baran tsakanin ƙungiyar ƙwadago da Gwamnatin Najeriya
Ganawar da aka yi tsakanin gwamnatin Najeriya da Ƙungiyar Ƙwadago ta ƙasar game da batun janye tallafin mai an tashi baran-baran ba tare da cimma wata matsaya ba. Nasir Kabiru, Sakataren tsare-tsare na NLC ne ya tabbatar wa BBC hakan inda ya ce ƙungiyarsu sam ba ta amince da tsare-tsaren da gwamnati ta yi ba…