Tag: Banbanta
-
Dalilin da ya sa muka bambanta farashin Hajjin bana – NAHCON
Hukumar kula da aikin Hajji ta Najeriya (NAHCON), ta bayyana dalilin da ya sa ta ƙayyade farashin jigilar alhazai daban-daban ga jihohin ƙasar nan. Wato kusan kowace jiha farashin da za ta biya daban. Mataimakin daraktan yaɗa labarai na NAHCON, Mousa Ubandawaki ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar ranar Asabar a…