Tag: Bana
-
Bana za a samu ambaliyar ruwa a jihar Ekiti – NEMA
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta ƙasa, (NEMA), ta shawarci mazauna jihar Ekiti da su ɗauki matakan kariya domin kaucewa ambaliyar ruwa da aka yi hasashen zai auku a jihar nan gaba a wannan shekara. Shugaban ayyuka na NEMA a jihohin Ekiti da Ondo, Ƙadiri Olanrewaju ne ya yi wannan gargaɗin yayin wani taron wayar…
-
NAHCON ta sanar da kuɗin aikin Hajjin bana
Hukumar kula da aikin Hajji ta Nijeriya (NAHCON), ta sanar da farashin jigilar maniyyata aikin hajjin wannan shekarar ta 2023 zuwa ƙasar Saudiyya. Shugaban Hukumar NAHCON ɗin, Zikrullah Hassan, ne ya sanar da sabon farashin kuɗin a lokacin da yake zantawa da manema labarai a ranar Juma’a a Abuja Ya ce kuɗin na bana bai…