Labarai1 year ago
Sojoji sun kashe babban ɗan ta’adda da wasu mutane biyar a bodar Najeriya da Kamaru
Hedikwatar tsaro (DHQ) ta ce dakarunta a ranar Talata, 4 ga watan Yuli, 2023 sun yi nasarar kashe wani fitaccen kwamandan ƙungiyar Boko Haram/Islamic State of...