Tag: Ayari
-
‘Yan bindiga sun kai hari kan tawagar motocin gwamnan Kogi Yahaya Bello, da yawa sun jikkata
Gwamnatin Kogi a ranar Asabar ce wasu ‘yan bindiga sun kai wa ayarin motocin Gwamna Yahaya Bello hari a kan babbar hanyar Abuja zuwa Lokoja. Ta ce an kai harin ne a kusa da wani sansanin sojin ruwa mai nisan kilomita kaɗan daga Lokoja, babban birnin jihar. Kwamishinan yaɗa labarai na jihar Kogi Kingsley Fanwo…
-
Yadda ‘yan sanda suka kama matashin da ake zargi da kai hari kan ayarin motocin matar gwamna
Rundunar ‘yan sandan jihar Adamawa ta cafke wani matashi mai suna Lot Bitrus ɗan shekara 24 bisa zarginsa da kai wa ayarin motocin gwamnan jihar Ahmadu Fintiri, da uwargidansa Hajiya Lami Fintiri hari a ranar Asabar. Rahotanni sun nuna cewa an kai wa Hajiya Fintiri hari ne a garin Muchala da ke yankin Mubi a…