Tag: Aurenta
-
‘Ta kashe aurenta don ta auri tsohon saurayin ‘yarta’
Wata mata ‘yar Kano mai suna Malama Khadija daga ƙaramar hukumar Rano, ta kashe aurenta sannan ta auri wanda ya ƙi auran da ‘yarta. Kamar yadda Aminiya ta ruwaito a ranar Laraba, ‘yan uwan Khadijah sun zargi kwamandan Hisbah na ƙaramar hukumar Rano da auren ‘yarsu ba tare da yardarsu ba, kuma ba su ma…
-
‘Yar Ganduje ta sha alwashin mayar da sadakinta N50,000 da mijinta ya bayar na aurenta
Asiya Ganduje, ‘yar gwamnan Jihar Kano, a ranar Alhamis, a gaban wata Kotun Shari’a, ta dage cewa za ta maido da kuɗin sadaki Naira 50,000 da mijinta, Inuwa Uba ya biya, don kawo ƙarshen aurensu na shekara 16. Ɗiyar gwamnan da ta shigar da ƙarar, ta kasance a gaban kotu tana neman a raba aurenta,…