Wasu da ba a san ko su waye ba da ake zargin ‘yan ƙungiyar asiri ne, sun ƙwaƙule idon wani yaro Almajiri mai suna Najib Hussaini,...
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule ya bada tabbacin cewa ba zai yi amfani da kobo ɗaya daga dukiyar jihar wajen yakin neman zaɓe a zaɓen 2023...