Tag: Aljani
-
Wasu iyaye sun kashe ɗansu saboda gudun nan gaba ɗan zai koma ga Aljani
A kwanakin baya ne kafar yaɗa labarai ta BBC ta kama wasu fitattun ma’auratan Tiktok, Godpapa The Greatest da Empress Lupita a Ghana bisa zargin kashe ɗan nasu. Da aka yi hira da mahaifiyar, ta bayyana cewa ita tare da mijinta sun kashe ɗan nasu ne saboda sun ga nan gaba zai koma ga Aljani…