An daɗe ana yamaɗiɗin cewa Rarara da Humaira na soyayya inda aka riƙa haɗa hotunansu ana cewa suna shirin aure. Fitaccen mawaƙin Hausa Dauda Kahutu Rarara...