Tag: Abokansa
-
An kori Dogarin Masarautar Zazzau da ake zargi da yiwa wata mace fyaɗe
An sallami wani Dogari a masarautar Zazzau mai suna Sama’ila Abubakar Rimin Tsiwa daga aikinsa a masarautar da ke garin Zariya a jihar Kaduna, bisa zarginsa da yi wa wata mata fyaɗe a wata ziyarar aiki da takai fadar. Abdullahi Aliyu Kwarbai, jami’in hulɗa da jama’a na masarautar a cikin wata sanarwa da ya fitar,…