Tag: Abba Kyari

  • Kotu ta ba da belin Abba Kyari

    Kotu ta ba da belin Abba Kyari

    Kotu ta ba da belin Abba Kyari Daga Ibraheem El-Tafseer Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bayar da belin DCP Abba Kyari na tsawon makonni biyu bayan ya shafe watanni 27 yana tsare. Ana sa ran Abba Kyari zai samu damar yin zaman makokin rasuwar mahaifiyarsa, wadda ta a cikin wannan wata na…