Gungun wasu ɓarayi sun fatattaki masu gadin wasu manyan gonakin shinkafa, suka girbe ta suka yi awon gaba ita a jihar Taraba. A cikin dare ne...
Jami’an Hukumar Sibil Difens a Jihar Jigawa, sun cafke wasu mutum biyu da ake zargi da satar buhun zoɓo guda 10 a jihar. Kakakin rundunar, ASC...
Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta damƙe wasu mashahuran ɓarayin POS da wayar salula su huɗu a ƙaramar hukumar Kazaure da ke jihar Jigawa. Kakakin rundunar ‘yan sandan...
Kotu ta tsare wasu mutum biyar a gidan yari kan zargin satar jariya ’yar kwana takwas domin yin tsafi a Kano Kotun Shari’ar Musulunci da ke...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta kama wasu mutane biyar da ake zargin ɓarayi ne tare da ƙwato wayoyin hannu guda 996 da aka sace, da...
Wasu da ake kyautata zaton ɓarayi ne sun lalata kayan watsa labarai da wasu kayayyaki masu daraja a gidan rediyon jihar Kogi, da ke Ochaja. An...
Jami’an rundunar ‘yan sandan jihar Legas sun kama wasu ‘yan fashi da makami guda shida ‘yan gungun ’yan daba daban-daban da suka yi ƙaurin suna wajen...
Daga Shafaatu Dauda,kano Hukumar zaɓe ta ƙasa reshan jihar Kano ta bayyana cewa wasu matasa sun farwa ma’aikatan ta a yankin ƙaramar hukumar Rimingado har suka...
Gwamnatin jihar Katsina ta tabbatar da labarin satar kuɗi maƙudai da wasu da ba a kai ga sanin ko su wanene ba suka yi a ma’adanar...