Kiwon Lafiya11 months ago
Ƙwararru sun yi ƙira da a duba, da kuma yi wa ɗalibai allurar rigakafin cutar hanta
Wani ƙwararre a fannin kiwon lafiya, Farfesa Samuel Ola, ya ce Najeriya na buƙatar ɗaukar matakin tantance mutanen da ke ɗauke da cutar hanta, musamman ɗaliban...