Tag: Ƙwallo
-
An dakatar da Pogba daga buga ƙwallo na tsawon shekara huɗu, saboda shan kayan ƙara kuzari
Daga Ibraheem El-Tafseer An dakatar da ɗan wasan Juventus Paul Pogba daga buga ƙwallon ƙafa na tsawon shekara huɗu bisa samunsa da laifin amfani da sinadarai masu ƙara kuzari. An dakatar da tsohon ɗan wasan na Manchester United na wucin-gadi a watan Satumba bayan wani gwajinn da aka yi ya gano sinadarin testosterone mai yawa…
-
Yadda Argentina ta lashe kofin duniya bayan ta doke Faransa
An shafe mintuna 120 ana nuna ƙwarewa inda Argentina ta lashe gasar cin kofin duniya bayan da ta doke Faransa da ci 4-2 a bugun daga kai sai mai tsaron gida a filin wasa na Lusail a gasar cin kofin duniya na FIFA da aka kammala a Qatar a yammacin lahadi. Ƙwallaye biyu Lionel Messi…