Tag: Ƙungiyoyi
-
Ƙungiyoyin dattawan arewa da na Ibo, sun koka kan yawan yawace-yawacen Tinubu
Daga Ibraheem El-Tafseer Ƙungiyar dattawan arewacin Najeriya da takwararta ta Ohanaeze Ndigbo mai kare muradun al’ummar Igbo da wasu ƙungiyoyin farar hula sun bayyana rashin jin daɗinsu game da tafiya zuwa Paris da shugaba Bola Ahmad Tinubu ya yi daidai lokacin da ƙasar ke fama da ƙaruwar matsalar tsaro. A ranar Laraba 24 ga watan…
-
Ƙungiyoyin musulunci sun raba wa marayu 900 abinci kyauta a Katsina (Hotuna)
Daga Abbas Bamalli A wani biki mai ƙayatarwa da aka gudanar a gidan marayu na Katsina, sama da marayu 900 ne suka sami farin ciki matuƙa a lokacin da suka samu liyafar cin abincin rana, wanda ƙungiyoyi masu zaman kansu na Musulunci na ƙasa da ƙasa suka yi shirya. Amir Sultana daga ƙasar Turkiyya tare…
-
Ƙungiyoyin ƙwadago a Najeriya za su tsunduma yajin aiki
Jagorancin ƙungiyoyin ƴan ƙwadago a Najeriya, NLC da TUC sun bayyana aniyarsu ta tsunduma yajin aikin gama-gari a faɗin Najeriya daga ranar Talata 14, ga watan Nuwamban 2023. Ƙungiyoyin sun cimma wannan matsaya ce a taron da suka gudanar yau Talata a Abuja bayan wata tattaunawa da suka gudanar. Ƙungiyoyin sun bayyana cewa tuni suka…