Tag: Ƙungiyar
-
Shugabannin ƙasashen ƙungiyar AES sahel za su gudanar da taron ƙoli a Yamai
Shugabannin ƙasashen ƙungiyar AES sahel za su gudanar da taron ƙoli a Yamai Shugabanin gwamnatocin mulkin sojan Burkina Faso, Mali da Nijar na shirin gudanar da taronsu na farko a ƙarƙashin inuwar ƙungiyar AES a ranar Asabar 6 ga watan Yuli a birnin Yamai. Taron dai na da nufin jaddada haɗin kan da ke tsakanin…
-
Ƙungiyar ‘yan jarida ta ƙasa, ta je ta’aziyyar rasuwar mahaifiyar mawallafin jaridar Neptune Prime
Daga Ibraheem El-Tafsser Ƙungiyar ‘yan jarida ta ƙasa reshen jihar Yobe, sun je ta’aziyyar rasuwar mahaifiyar Dakta Hassan Gimba (mawallafin jaridar Neptune Prime) a gidansu da ke garin Potiskum jihar Yobe. Ziyarar ta gudana ne ƙarƙashin jagorancin shugaban ‘yan jaridar na jihar Yobe, Alhaji Rajab Mohammed. Ziyarar sun wakilci dukkan ‘yan jaridar jihar Yobe da…