Shugabannin ƙasashen ƙungiyar AES sahel za su gudanar da taron ƙoli a Yamai Shugabanin gwamnatocin mulkin sojan Burkina Faso, Mali da Nijar na shirin gudanar da...
Daga Ibraheem El-Tafseer Ƙungiyar ƙasasahen yammacin Afirka ECOWAS ko CEDEAO, ta ce za ta gudanar da taron ƙoli a babban birnin Najeriya, Abuja a ranar Alhamis...