Gasar kofin duniya2 years ago
Morocco ta kafa tarihin zama ƙasar Larabawa da Afirka ta farko da ta tsallake zuwa wasan kusa da na ƙarshe a gasar cin kofin duniya
Morocco ta doke Portugal a ranar Asabar, inda ta zama kasa ta farko ta Larabawa da Afirka da ta taɓa tsallakewa zuwa zagaye na hudu a...