Tag: Ƙasar Belgium
-
Japan ta lallasa Spain,ta tsallake zuwa zagayen gaba
Japan ta samu nasara a kan Spain da ci 2-1 a daren ranar Alhamis, inda ta samu damar tsallakewa zuwa zagayen gaba. Ƙasar Asiya da ta fado da ci a karon farko ta farka, bayan da ta jefa kwallon a minti na 48 da fara wasa Ritsu Doan. Akwai sauran karfin da har yanzu ya…