Tag: Ƙasar Ajantina
-
Yadda mace ta yanke azzakarin mijinta, ta kashe shi har lahira
Wata mata mai suna Florencia Amado Cattaneo ta yanke azzakrin mijinta tare da daɓa masa wuƙa lamarin da yayi sanadiyar mutuwarsa. An tsinci gawar mijin matar Pedro Federico Zarate mawaƙi da ya shahara da waƙoƙin aure da bushebushe a yankin Altos de San Lorenzo na ƙasar Ajantina. Matar mai shekaru 41 da haihuwa, ‘yan sanda…