Ana fargabar zaftarewar ƙasa ta rutsa da mutane da dama a Kenya Ƙungiyar Bayar da Agaji ta red Cross a Kenya ta ce ma’aikatan ceto na...
Daga Ibraheem El-Tafseer Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya wajabta karanta alƙawarin taken ƙasa na biyayya ga Najeriya wato ‘National Pledge’ a turance a duk tarukan gwamnati...
Wasu fashe-fashe guda biyu a kusa da ofisoshin ‘yan takara a lardin Balochistan na kudu maso yammacin Pakistan sun kashe mutane 26 tare da jikkata wasu...
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta ce ta kama mutum uku da ke cikin wani gungun masu ɗauke da bindigogi da ya kai hare-hare a jihar Filato...
Uwargidan shugaban ƙasa, Oluremi Tinubu, ta ce ba za a ayyana Najeriya a matsayin matalauciyar ƙasa ba duk da irin matsalolin da ta ke fuskanta. Sai...
Ƙasar Saliyo ta saka dokar hana fita bayan wasu ‘yan bindiga sun kai hari barikin soji da kuma yunkurin afkawa sashen ajiye makamai na barikin a...
A ƙalla mutane 30 ne aka ruwaito sun mutu sakamakon zaftarewar ƙasa sakamakon ayyukan masu haƙar ma’adanai ba bisa ƙa’ida ba a ƙaramar hukumar Kuje da...
Aƙalla mutane biyar ne suka mutu bayan da wani jirgin ƙasa ya aukawa ma’aikatan jirgin ƙasa cikin sauri kusa da wata tasha a Italiya. Ma’aikatan, masu...
Daga Ibraheem El-Tafseer Sojojin da suka yi juyin mulki a Nijar sun ce sun tattara gamsassun hujjoji da shaidar da za a iya gurfanar da hamɓararren...
Rahotanni na cewa matar mataimakin shugaban ƙasa Kashim shetttima ta sallami dogariyarta (mai tsaronta) saboda kyakkyawa ce kuma ba ta da aure, kwana biyu da kaita....