Tag: Ƙabilanci
-
Mutane 53 sun mutu a wani rikicin ƙabilanci a ƙasar Guinea
‘Yan sandan Papua New Guinea sun ce mutane 53 ne aka kashe a wani rikicin ƙabilanci a yankin tsaunukan ƙasar da ke fama da rikice-rikice, wannan shi ne kisan kiyashi na baya-baya da aka gani mai alaƙa da daɗaɗɗiyar taƙaddama a yankin. Kwamishinan ‘yan sandan ƙasar David Manning a ranar Lahadi ya ce jami’ai da…