Tag: Ɗaga tuta
-
Rikicin Masarauta: Aminu Ado ya ɗaga tuta a fadar Nassarawa
universitas universitas Rikicin Masarauta: Aminu Ado ya ɗaga tuta a fadar Nassarawa Daga Muhammad Kukuri Sarkin Kano na 15 Aminu Ado Bayero ya ɗaga tutar mulki a ƙaramar fadar da ke unguwar Nassarawa inda yake zaune. A bisa al’ada, tutar na zama ne a matsayin alamar iko, kuma daga ta na alamta cewa sarki yana…