Tag: Ƙotu

  • El-Rufai ya kai ƙarar Majalisar Dokokin Kaduna kotu

    El-Rufai ya kai ƙarar Majalisar Dokokin Kaduna kotu

    El-Rufai ya kai ƙarar Majalisar Dokokin Kaduna kotu Daga Idris Umar, Zariya Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasiru Ahmad El’rufai, ya maka majalisar dokokin jihar Kaduna da Gwamnatin Jihar a Kotun High Court dake Jihar, kan zargin bata suna da sharri. Nasiru El’rufai, ya shigar da ƙarar ne a safiyar yau Laraba, inda ya nemi…