Hayakin kona juji yana hana mu bacci- Al’ummar Kududdufawa

0
12
Muna neman ɗauki kan yadda warin ƙona ƙazanta ke addabarmu a Muna neman ɗauki kan yadda warin ƙona ƙazanta ke addabarmu a Kududdufawa

Hayakin kona juji yana hana mu bacci- Al’ummar Kududdufawa

Daga Jamilu Lawan Yakasai

Al’ummar garuruwan kudiddifawa Fegin kara da Garin iya, na neman daukin mahukunta saka makon yadda wasu mutane ke amfani da filaye wajan kona Kashin mutane domin amfaninsu.

Al’ummar sun bayyana cewa Koda bacci basayi Idan an Kunna wutar.

KU KUMA KARANTA:Gwamnatin Kano ta fara tantance ma’aikatan shara don biyan su haƙƙoƙinsu

Guda daga cikin mazauna yankin Bashir Nasir yace Akwai bukatar mahukunta dasu bibiyi lamarin domin tallafawa al’ummar yankin duba yadda suka kwashe tsahon lokacin suna kokawa kan halin da suke ciki

Saidai koda wakilin jaridar Neptune Prime ya ziyarci wajan ya zanta da shugaban masu wannan kona kashin Baba Gambo wanda yace suna kokarin ganin an daina cutar da al’ummar.

Leave a Reply