Fitaccen ɗan wasan Kannywood Baba Karkuzu, ya rasu

0
242
Fitaccen ɗan wasan Kannywood Baba Karkuzu, ya rasu

Fitaccen ɗan wasan Kannywood Baba Karkuzu, ya rasu

Daga Idris Umar, Zariya

Fitaccen ɗan wasan fina-finan Hausa na Kannywood Abdullahi Karkuzu, wanda aka fi sani da Baba Karkuzu ya rasu yau Talata, a Asibitin Koyarwa na jami’ar Jos, bayan doguwar jinya da ya yi fama da ita.

KU KUMA KARANTA:Mahaifiyar Gwamnan Katsina Hajiya Safara’u ta rasu

Za a yi jana’izarsa gobe Laraba da safe, a gidansa da ke titin Haruna Hadejia, a cikin garin Jos, jihar Filato.

Leave a Reply