Labari1 year ago
Ƙungiyar marubuta ta Alƙalam za ta yi taron tunawa da marubuci marigayi Mahmoon Baba-Ahmed
Ƙungiyar Marubuta Alƙalam da ke Kaduna ta bayyana cewa za ta shirya taron tunawa da uban ƙungiyar kuma gwarzon ɗan kishin ƙasa ɗin nan, Alhaji Mahmoon...