Sign in
  • Home
  • Labari
  • Adabi
  • Kasuwanci
  • Rahoto
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Siyasa
    • Tattaunawa
  • Bidiyo
  • Wasanni
  • Sana’o’i
  • Kasashen Waje
  • Nishadi
Sign in
Welcome!Log into your account
Forgot your password?
Password recovery
Recover your password
Search
  • Sign in / Join
Sign in
Welcome! Log into your account
Forgot your password? Get help
Password recovery
Recover your password
A password will be e-mailed to you.
Neptune Prime Hausa
  • Home
  • Labari
  • Adabi
  • Kasuwanci
  • Rahoto
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Siyasa
    • Tattaunawa
  • Bidiyo
  • Wasanni
  • Sana’o’i
  • Kasashen Waje
  • Nishadi
Home Doka

Doka

Latest
  • Latest
  • Featured posts
  • Most popular
  • 7 days popular
  • By review score
  • Random
Hukumar CAC za ta fara farautar masu sana'ar POS da basu yi rajista da ita ba 

Hukumar CAC za ta fara farautar masu sana’ar POS da basu yi rajista da ita ba 

Ibrahim El-Tafseer - December 6, 2025
Tinubu ya janye dokar-ta-ɓaci a jihar Rivers, ya umarci Fubara ya dawo aiki

Tinubu ya janye dokar-ta-ɓaci a jihar Ribas, ya umarci Fubara ya dawo aiki

Gwamnatin Kano ta nemi sahalewar majalisar dokoki kan dokar hana auren jinsi

Gwamnatin Kano ta nemi sahalewar majalisar dokoki kan dokar hana auren jinsi

Gwamnatin Kano ta haramta amfani da Injinan sare bishiyoyi a faɗin jihar

Gwamnatin Kano ta haramta amfani da Injinan sare bishiyoyi a faɗin jihar

Kotu a Kano ta tura wani matashi gidan gyaran hali, bisa zargin lakaɗa wa matar babansa duka

Kotu a Kano ta tura wani matashi gidan gyaran hali, bisa zargin lakaɗa wa matar babansa duka

Shugaba Tinubu ya saka dokar hana fita da wasu kayan amfanin gona daga Najeriya

Shugaba Tinubu ya saka dokar hana fita da wasu kayan amfanin...

Ibrahim El-Tafseer - August 27, 2025 0
KAROTA a Kano ta fara gurfanar da masu karya dokokin hanya a gaban kotun tafi da gidanka

KAROTA a Kano ta fara gurfanar da masu karya dokokin hanya...

Ibrahim El-Tafseer - August 21, 2025 0
Kotu a Kano ta ɗaure wani matashi shekara 1, bisa zargin fashi da makami

Kotu a Kano ta ɗaure wani matashi shekara 1, bisa zargin...

Ibrahim El-Tafseer - August 19, 2025 0
Hukumar Hisbah a Kano, ta kama mutane 62 da ake zargi da baɗala a Dawakin Kudu 

Hukumar Hisbah a Kano, ta kama mutane 62 da ake zargi...

Ibrahim El-Tafseer - August 18, 2025 0

Hukumar Hisbah a Yobe ta kama kwalaben giya, ta rufe gidajen...

Ibrahim El-Tafseer - August 18, 2025 0
Hukumomi a Kano sun amince da mafi ƙarancin sadakin aure Naira dubu 20

Hukumomi a Kano sun amince da mafi ƙarancin sadakin aure Naira...

Ibrahim El-Tafseer - August 16, 2025 0
Mun hana zancen dare a cikin mota mai baƙin gilas - Dagacin Sharaɗa

Mun hana zancen dare a cikin mota mai baƙin gilas –...

Ibrahim El-Tafseer - August 12, 2025 0
Rundunar 'yansandan Kano sun haramtawa ƙanana yara tuƙa baburan Adaidaita sahu a jihar

Rundunar ‘yansandan Kano sun haramtawa ƙanana yara tuƙa baburan Adaidaita sahu...

Ibrahim El-Tafseer - August 12, 2025 0
Gwamnan Kano ya umarci KAROTA, FRSC da su tilasta wa masu ababen hawa bin dokokin hanya

Gwamnan Kano ya umarci KAROTA, FRSC da su tilasta wa masu...

Ibrahim El-Tafseer - August 4, 2025 0
Yobe ta haramta bukukuwan ‘Marker Day’ a dukkan makarantun Sakandire, saboda lalata tarbiyya

Gwamnatin Yobe ta haramta bukukuwan ‘Marker Day’ a dukkan makarantun Sakandire,...

Ibrahim El-Tafseer - July 24, 2025 0
123...5Page 1 of 5

Recent Posts

  • Matashi ya yanke maƙogwaron ladanin wani masallaci a Kano
  • COAS ya yi kira ga sabbin sojojin Najeriya 3,439 kan ladabi, aminci da ƙwarewa
  • Makarantar Hafsatu Gimba Ahmed Memorial ta ba da hutun zangon farko, an gargaɗi ɗaliban da su kasance masu biyayya ga iyaye (Hotuna)
  • Ba muna tuna wa da ranar naƙasassu ta duniya, don nuna naƙasarmu a kalanda ba ne kawai ba, sai don…
  • Jirgin rundunar sojin sama ya yi hatsari a jihar Neja
  • ‘Yansanda sun cafke tsohon shugaban hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta jihar Kano
  • Hukumar CAC za ta fara farautar masu sana’ar POS da basu yi rajista da ita ba 
  • CBN ta ƙara adadin kuɗin da za a iya fitar wa a ATM zuwa N500,000 a kowane mako
  • A daina biyan kuɗin fansa ga masu garkuwa da mutane – Christopher Musa
  • Badaru Abubakar ya yi murabus daga ministan tsaron Najeriya 

EDITOR PICKS

An shiga firgici bayan wani matashi ya yanke maƙogwaron ladanin wani masallaci a lokacin sallar Asuba a Kano Daga Jameel Lawan Yakasai Al'ummar unguwar Hotoro Maraɓa sun wayi gari da tashin hankali bayan wani matashi ya kashe ladanin masallacin unguwar da asubar yau Litinin. Rahotanni daga mazauna unguwar sun bayyana cewa matashin ya zo yin sallah sai ya iske ladanin da wasu mutane uku daga nan ne ya bayar da umarnin da tayar da sallah, shi kuma ladan ya bayyana masa cewar lokaci bai ƙarasa ba. Daga nan ne matashi ya zaro wuƙa daga aljihunsa ya soka wa ladanin a maƙogwaro harma aka yi zargin ya cire maƙogoron marigayin ya sanya a leda. Wannan ya sa ’yan unguwar kamo shi tare da lakaɗa masa duka har ya ce ga garinku nan. A halin yanzu jami'an ’yan sanda na jihar Kano na unguwar domin kwantar da tarzomar da ke shirin ɓarkewa bayan matasan unguwar sun yi dandazon a ƙofar gidan matashin da nufin ƙonewa.

Matashi ya yanke maƙogwaron ladanin wani masallaci a Kano

December 15, 2025
COAS ya yi kira ga sabbin sojojin Najeriya 3,439 kan ladabi, aminci da ƙwarewa

COAS ya yi kira ga sabbin sojojin Najeriya 3,439 kan ladabi,...

December 15, 2025
Makarantar Hafsatu Gimba Ahmed Memorial ta ba da hutun zangon farko, an gargaɗi ɗaliban da su kasance masu biyayya ga iyaye (Hotuna)

Makarantar Hafsatu Gimba Ahmed Memorial ta ba da hutun zangon farko,...

December 12, 2025

POPULAR POSTS

Kotu tayi watsi da ƙarar APC game da zaɓen Abba Gida...

April 18, 2023
EFCC ta bankaɗo sabuwar badaƙala kan Yahaya Bello

EFCC ta bankaɗo sabuwar badaƙala kan Yahaya Bello

September 26, 2024
Gwamnatin Kano ta karɓo bashi daga Faransa domin aikin ruwan sha

Gwamnatin Kano ta karɓo bashi daga Faransa domin aikin ruwan sha

September 26, 2024

POPULAR CATEGORY

  • Labarai3351
  • Labari1797
  • Ƙasashen Waje808
  • Laifi741
  • Tsaro317
  • 'Yansanda306
  • Siyasa280
  • Kotu182
  • Kasashen Waje163
ABOUT US
FOLLOW US
©