Gwamnatin tarayya ta ayyana Laraba a matsayin ranar hutun bikin cikar Najeriya 65 da samun ‘yancin kai

0
140
Gwamnatin tarayya ta ayyana Laraba a matsayin ranar hutun bikin cikar Najeriya 65 da samun 'yancin kai
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu

Gwamnatin tarayya ta ayyana Laraba a matsayin ranar hutun bikin cikar Najeriya 65 da samun ‘yancin kai

Olubunmi Tunji-Ojo, ministan harkokin cikin gida ne ya baiyana haka a wata sanarwa da Babban Sakataren ma’aikatar harkokin cikin gida, Magdalene Ajani ya sanyawa hannu.

KU KUMA KARANTA: Shekaru 63 da samun ‘yancin kai a Najeriya, mu tuna gwagwarmaya, sadaukarwa, da nasarorin da ƙasar ta samu – Neptune Prime

Tunji-Ojo ya kuma taya yan Nijeriya murnar “wannan babbar rana”.

Leave a Reply