Ƙungiyar ‘Take It Back Movement’ ta yi zanga-zangar tsadar rayuwa

0
185
Ƙungiyar 'Take It Back Movement' ta yi zanga-zangar tsadar rayuwa

Ƙungiyar ‘Take It Back Movement’ ta yi zanga-zangar tsadar rayuwa

Daga Idris Umar, Zariya

Ƙungiyar ‘Take It Back Movement’ ta yi zanga-zangar tsadar rayuwa da Allah-wadai da dokar ta ɓaci a jihar Ribas. Zanga-zangar ta gudana a birnin Tarayya Abuja da kuma Legas da wasu sassan Nijeriya.

KU KUMA KARANTA:An rufe jami’ar Kogi saboda zanga-zangar ɗalibai

Zanga-zangar wacce rundunar ‘yan sandan Nijeriya ta gargaɗi ƙungiyar da aiwatarwa a yau a yayin da rundunar ke gudanar da bikin tunawa da jarumanta a ƙasar, ya nuna cewar ƙungiyar ta yi kunnen uwar shegu da gargaɗin a hukumar yan’sandar suka fitar

Menene ra’ayin ku?

Leave a Reply