No menu items!

Sample Page Title

Date:

A ƙoƙarin da ya ke yi na cika alƙawarin da ya ɗauka a yakin neman zaɓen 2019 gwamna Mai Mala Buni na Jihar Yobe ya ƙaddamar da aikin hanyar mota mai nisan kilomita 34 akan zunzurutun kuɗi naira Biliyan 5 da miliyan ɗari biyu.

A cewar gwamnan wannan gwamnati ta yi hanyoyin mota masu tarin yawa a ƙasa da shekaru 4 da ta yi akan mulki, wadda ke nuna cewar, sun duƙufa matuka don cika irin alƙawuran da suka ɗauka wa jama’ar jihar.

KU KUMA KARANTA: Gwamna Buni ya jajantawa gwamnati da jama’ar Borno kan gobarar kasuwa

Wannan aiki an bada shi ne bga kamfani mai suna, QUMECE Nig Ltd wadda aka ja kunnen gudanar da shi cikin lokaci.

1 COMMENT

Leave a Reply

Share post:

Subscribe

Popular

More like this
Related

Sojoji sun kama wasu ’yansanda bisa ƙin bin umarnin Tinubu na janyewa daga gadin manyan mutane

Sojoji sun kama wasu ’yansanda bisa ƙin bin umarnin...

Tsohon shugaban Alƙalan Najeriya, Ibrahim Tanko, ya rasu a Saudiyya 

Tsohon shugaban Alƙalan Najeriya, Ibrahim Tanko, ya rasu a...

Matashi ya yanke maƙogwaron ladanin wani masallaci a Kano

Matashi ya yanke maƙogwaron ladanin wani masallaci a Kano Daga...