No menu items!

Sample Page Title

Date:

Ofishin wata labarai na Gaza ya bayyana cewa mazauna birnin da kewaye 800,000 na fuskantar barazanar mutuwa sakamakon tsarin Isra’ila na horas da su da yunwa da ƙishirwa.

A wata sanarwa da ofishin ya fitar, ya bayyana cewa Gaza da arewacinta na bukatar motocin abinci 1,300 a ullum domin magance matsalar yunwa.

Ta bayyana cewa arewacin Gaza kaɗai na buƙatar manyan motoci 600 na abinci sai kuma birnin na Gaza motoci 700.

Maryam Sulaiman Abubakar
Maryam Sulaiman Abubakar
Maryam Sulaiman, ƙwararriyar ‘yar jarida ce mai kishin ƙasa, wacce ta sadaukar da kanta wajen kawo sauyi a cikin al’umma ta hanyar fahimta da daidaita rahotanni.

Leave a Reply

Share post:

Subscribe

Popular

More like this
Related

Sojoji sun kama wasu ’yansanda bisa ƙin bin umarnin Tinubu na janyewa daga gadin manyan mutane

Sojoji sun kama wasu ’yansanda bisa ƙin bin umarnin...

Tsohon shugaban Alƙalan Najeriya, Ibrahim Tanko, ya rasu a Saudiyya 

Tsohon shugaban Alƙalan Najeriya, Ibrahim Tanko, ya rasu a...

Matashi ya yanke maƙogwaron ladanin wani masallaci a Kano

Matashi ya yanke maƙogwaron ladanin wani masallaci a Kano Daga...