Farashin kayan abinci a kasuwar Giwa ta jihar Kaduna
Daga Idris Umar, Zariya
Farashin kayan abinci a kasuwar ƙaramar hukumar Giwa ta jihar Kaduna Kaduna a ranar Alhamis 07/08/2025.
KU KUMA KARANTA: Farashin kayan abinci ya sauƙa sosai ,amma takin zamani ya fi ƙarfinmu – Manoma
Masara 34/35k
Dawa 36/37k
Waken soya 70/73k
Farin wake Misra 85k
Farin wake zapa 85k
Shinkafa 38/40k
Dauro/ gero 50k
Barkono 60/65k
Ku biyomu sati na gaba









