No menu items!

Sample Page Title

Date:

Kotun Shari’ar Muslunci a Bauchi ta umarci jami’an tsaro su kamo mata malamin nan Sheikh Idris Abdulaziz Dutsen Tanshi saboda gaza halartar zaman Kotun a yau.

Lauyoyin Malamin sun ce bai samu halarta ba saboda rashin lafiya, amma Kotun ba ta amince da hakan ba, inda ta bayyana hakan a matsayin raina Kotu.

Maryam Sulaiman Abubakar
Maryam Sulaiman Abubakar
Maryam Sulaiman, ƙwararriyar ‘yar jarida ce mai kishin ƙasa, wacce ta sadaukar da kanta wajen kawo sauyi a cikin al’umma ta hanyar fahimta da daidaita rahotanni.

Leave a Reply

Share post:

Subscribe

Popular

More like this
Related

Sojoji sun kama wasu ’yansanda bisa ƙin bin umarnin Tinubu na janyewa daga gadin manyan mutane

Sojoji sun kama wasu ’yansanda bisa ƙin bin umarnin...

Tsohon shugaban Alƙalan Najeriya, Ibrahim Tanko, ya rasu a Saudiyya 

Tsohon shugaban Alƙalan Najeriya, Ibrahim Tanko, ya rasu a...

Matashi ya yanke maƙogwaron ladanin wani masallaci a Kano

Matashi ya yanke maƙogwaron ladanin wani masallaci a Kano Daga...