Ɗan asalin jihar Kano ya zo na 4 a musabaƙar karatun Alƙur’ani ta duniya 

0
312
Ɗan asalin jihar Kano ya zo na 4 a musabaƙar karatun Alƙur'ani ta duniya 
Bashir Abdullahi riƙe da kambun na 4 da ya karɓa

Ɗan asalin jihar Kano ya zo na 4 a musabaƙar karatun Alƙur’ani ta duniya

Daga Jameel Lawan Yakasai 

Bashir Abdullahi Bature ɗan jihar Kano, wanda ya wakilci Najeriya a Musabaƙar Attibyan da aka gudanar a ƙasar Amurka ya kare a mataki na 4.

KU KUMA KARANTA: Ƙungiyar mahaddata Alƙur’ani na Najeriya sun ziyarci Neptune Prime nuna goyon baya ga Tumsah

Bashir Abdullahi Bature ya samu wannan nasara ne bayan yayi karatu a bangaren Ƙira’oi guda goma.

Leave a Reply