Magidanta da yawa na fama da matsalar kwanciyar gaba lokacin saduwa da iyali.
Wannan lamari ya daɗe yana addabar maza. Sai dai wani lokacin lamarin yakan faru ne sakamakon lalura na jinya a jiki.
Wani lokaci kuma salon ababen da namiji ke ciye-ciye ke iya haifar da wannan matsala a cewar wani masani.
Hanyoyin da za a magance irin wannan matsalar sune;
KU KUMA KARANTA: Ko kasan maganin ciwon haƙori sadidan?
- Kanumfari mai ɗan dama kamar cokali ɗaya.
- Madara na gwangwami guda ɗaya.
- Lemun zaƙi guda biyar.
- Suga
- Ruwa
Za ka jiƙa kanumfarin a ruwa kamar rabin kofin sylver har na tsawon awa ɗaya.
Sai ka matsa lemun zaƙin guda biyar a kofi ɗaya.
Ka huda gwangwamun madarar ka juye a wani babban kofi, ko moɗa.
Ka tsiyaye ruwan kanumfarin da ka jiƙa a kofi, ka haɗa madarar da ruwan lemun zaƙi, da suga waje ɗaya ka motsa.
Ka dinga sha kamar rabin kofin sylver aƙalla awa ɗaya kafin saduwa da iyalinka.
[…] KU KUMA KARANTA: Yadda za a magance yawan kwanciyar gaban ɗa namiji yayin saduwa da iyali […]