No menu items!

Sample Page Title

Date:

 

Tsohon kwamishinan Kwankwaso ya zama shugaban PDP na Kano

Jam’iyyar PDP ta zaɓi Alhaji Ado Kibiya a matsayin sabon shugaban ta na jihar Kano.

Jam’iyyar ta sanar da sabon shugaban ne a safiyar ranar Lahadi da ta gabata.

Kibiya, wanda ya taɓa zama Kwamishinan noma a lokacin Gwamnatin Rabi’u Musa Kwankwaso daga 1999 zuwa 2023, ya shiga zaɓen da goyan bayan mafiya yawan jagororin jam’iyyar.

KU KUMA KARANTA:Shugabannin mahaifar Ganduje sun koma NNPP

Kibiya ya samu nasara kan ‘yan takara biyu da suka shiga zaɓen kuma tuni dai aka rantsar da sabon shugaban na PDP a filin wasa na Kano Pillars da ke Sabongari a cikin birnin Kano.

Leave a Reply

Share post:

Subscribe

Popular

More like this
Related

Sojoji sun kama wasu ’yansanda bisa ƙin bin umarnin Tinubu na janyewa daga gadin manyan mutane

Sojoji sun kama wasu ’yansanda bisa ƙin bin umarnin...

Tsohon shugaban Alƙalan Najeriya, Ibrahim Tanko, ya rasu a Saudiyya 

Tsohon shugaban Alƙalan Najeriya, Ibrahim Tanko, ya rasu a...

Matashi ya yanke maƙogwaron ladanin wani masallaci a Kano

Matashi ya yanke maƙogwaron ladanin wani masallaci a Kano Daga...