Tinubu ya sha rantsuwa a matsayin shugaban ƙasar Najeriya

2
316

Tsohon gwamnan jihar Lagos, Sanata Bola Ahmad Tinubu ya yi rantsuwar kama aiki a matsayin sabon shugaban ƙasar Najeriya.

Ya kasance shugaban ƙasa na goma sha shida a jerin shugabannin ƙasar.

Ya yi alƙawarin yin biyayya a kundin mulkin Najeriya tare da yin aiki ba tare da nuna son zuciya ba.

Tinubu ya sanya hannu a takardar rantsuwar kama aiki.

2 COMMENTS

Leave a Reply