Ɗangote ya soki sabon tsarin gwamnatin Tinubu Hamshaƙin Attajiri kuma Kamfanonin Ɗangote, Alhaji Aliko Ɗangote, ya yi kakkausar suka kan ƙarin kuɗin ruwa da babban Bankin...
Nan da mako huɗu Najeriya za ta daina sayo man fetur daga waje — Ɗangote Nan da shekara uku zuwa huɗu nahiyar Afirka ba za ta...
’Yan bindiga sun yi garkuwa da ma’aikatam kamfanin simintin Ɗangote da ke yankin Okpella a Jihar Edo. A ranar Litinin ne ’yan bindiga suka tare motocin...
A wani yunƙuri na rage wahalhalun da ƴan Najeriya ke fuskanta, matatar man Aliko Ɗangote ta sanar da ƙara rage farashin man dizel daga naira 1200...
Kamfanonin siminti sun amince su rage farashinsa daga Naira 10,000 zuwa naira 8,000 ko naira 7,000 kan kowane buhu matuƙar Gwamnatin Tarayya ta amince da sharuɗansu....
Attajirin da ya fi kowa kuɗi a Afirka, Alhaji Aliko Dangote, ya yi alƙawarin tallafa wa manufofin zamantakewa da shirin ci gaban ɗan’adam na gwamnatin Jihar...
Matatar fetur ta hamshaƙin ɗan kasuwar nan na Najeriya Alhaji Aliko Ɗangote ta soma samar da dizel da man jiragen sama. Wata sanarwa da Rukunin Kamfanonin...
Ɗangote Granite Mines, reshen rukunin Ɗangote, ya ba da tallafin karatu ga ɗalibai kusan 60 a cikin ƙauyuka biyar, waɗanda Ɗangote ya gina kamfani a yankinsu. Kamfanin...
Tambarin Ɗangote, shekara ta shida a jere, an sanya shi a matsayin tambarin da aka fi sha’awar Afirka a cikin manyan kamfanoni 100 a nahiyar. Kamfanin...