Shugaban ƙasar Senegal Macky Sall ya taya ɗan takarar jam’iyyar adawa Bassirou Diomaye Faye murnar lashe zaɓen shugaban ƙasar da aka gudanar ranar Lahadi, 24 ga...
Sakamakon farko-farko da ke fitowa dangane da zaɓen Senegal na nuna cewa Bassirou Diomaye Faye ke kan gaba a zaɓen inda ake ganin zai iya samun...
Ɗan takarar gwamna na jam’iyyar NNPP a jihar Ogun, Olufemi Oguntoyinbo, a ranar Asabar, ya yi kira ga al’ummar jihar da su yi watsi da bayanan...
Kotun ƙoli ta tabbatar da Ahmed Lawan, shugaban majalisar dattawa a matsayin ɗan takarar sanata na jam’iyyar APC mai wakiltar Yobe ta arewa. Jam’iyyar APC ta...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari baya goyon bayan kowane ɗan takarar shugaban ƙasa, a maimakon haka ya jajirce wajen ganin an gudanar da zaɓe cikin gaskiya da...
Jam’iyyar PDP ta yi kakkausar suka kan harin da aka kai wa shugaban ƙasa Muhammadu Buhari a jihar Kano da wasu ɓata-gari da ake zargin ɗan...
Farfesa Ikonne ya kasance tsohon mataimakin shugaban jami’ar PDP a jihar Abia Uturu, wanda Allah Ya yiwa rasuwa a ranar Laraba 25/01/23. A wani sakon da...