Tag: Ɗan sanda
-
Babban jami’in ɗan sanda ya mutu a ɗakin otal a jihar Filato
Wani Supritanda na ‘yan sanda Nahun Gwadi Eli ya mutu a ɗakinsa na otel dake Jos babban birnin jihar Filato. An tsinci gawar jami’in ne a ƙasa a gefen gadonsa bayan da jami’an da abin ya shafa suka fasa ɗakin otal ɗinsa a ranar 23 ga Oktoba, 2023. Har zuwa rasuwarsa, Eli shi ne Kwamandan A/O SWAT, Rundunar Jihar Filato.…
-
Wani ɗan sanda a Anambra ya mutu a hatsarin mota
Rundunar ‘yan sandan jihar Anambra ta sanar da rasuwar ɗaya daga cikin jami’anta ASP Anthony Ogbodo. Kakakin rundunar ‘yan sandan, DSP Ikenga Tochukwu, wanda ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar a Awka, a ranar Lahadi, ya ce jami’in ya rasu ne a wani mummunan hatsarin mota da ya rutsa da babur ɗinsa…
-
‘Yan bindiga sun harbe ɗan sanda a lokacin da yake saduwa da budurwar sa a daji
Wani ɗan sanda mai suna Judas Chiloane, ya rasa ransa a lokacin da ya je tsaka da yin jima’i da masoyiyarsa a wani daji a yankin Mpumalanga na ƙasar Afirka ta Kudu. A cewar kafar sadarwa ta Harare a ranar Alhamis, wasu ‘yan bindiga daɗi sun harbe ɗan sandan har sau biyu a kujerar baya…