Tag: Ɗan Kasuwa
-
Yadda aka kama ɗan kasuwa da hodar iblis mai nauyin kilogiram 9.40 a filin jirgin saman Legas
Jami’an hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta ƙasa (NDLEA) sun cafke wani ɗan kasuwa mai suna Kingsley Celestino mai shekaru 49 a filin jirgin sama na Murtala Muhammed da ke Ikeja jihar legas ɗauke da kilo 9.40 na hodar iblis wato tabar heroin da ya ɓoye a cikin jakunkuna biyu. An kama…
-
Lauya ya yi wa tsohon mijin wacce yake karewa duka a kotu
Wani lamarin mai ban mamaki da ya abku a kotun sashin iyali ta Milimani na ƙasar Kenya ya ɗauki hankalin jama’a bayan da wani lauya ya daddage ya yi wa tsohon mijin matar da yake karewa dukan tsiya a kotu. Lamarin da ya faru a ranar Laraba, 16 ga Nuwamba, yayin da lauyan ya ci…