Tag: ƙunar baƙin wake
-
Harin ƙunar baƙin wake ya kashe mutane 6 a Borno – ‘Yansanda
Harin ƙunar baƙin wake ya kashe mutane 6 a Borno – ‘Yansanda Daga Ibraheem El-Tafseer Aƙalla mutane shida ne suka mutu inda wasu 15 suka jikkata a wani harin ƙunar baƙin wake da aka kai a garin Gwoza na jihar Borno. Wani abin takaici ya faru ne a lokacin da ‘yar ƙunar baƙin wake ta…
-
Harin ƙunar baƙin wake a Somaliya ya kashe sojoji 13
Wani ɗan ƙunar baƙin wake a Mogadishu babban birnin ƙasar Somaliya a ranar litinin ya kashe sojoji aƙalla 13 tare da raunata wasu aƙalla 20 a cikin wata makarantar soji a wani harin da ƙungiyar al Shabaab ta ɗauki alhakin kaiwa. Gangamin soji da dakarun gwamnati da mayaƙan sa-kai suka ƙaddamar a shekarar 2022 ya…